Zan Sake Komawa Abuja A Kake Daga Adamawa Idan Buhari Yaci Zabe – Tanimu PZ

“Ni Tanimu PZ, Numan, Adamawa na yi alkawari idan Buhari ya ci zaben 2019 za mu koma Abuja da keke ko sauran ba za su je ba, to ni kadai zan je Yola daga Numan na dawo”.


Tanimu PZ dai na daga cikin tawagar wasu magoya bayan Buhari da suka yi tattaki a kekuna tun daga Adamawa zuwa Abuja domin taya Buhari murnar cin zaben 2015.

Source: https://ift.tt/2OpqedH

Leave A Reply

Your email address will not be published.